Wednesday, July 30, 2014

Abokanka Makasanka

ABOKANKA MAKASANKA


Wani abokina ya bani labari mai daure kai, yace ya gayyaci wasu abokansa su je gidansu dan su ci abincin Sallah, su goma ya gayyata, dukkansu abokansa ne babu wanda ba shi ya gayyata ba. Da suka zo gidan ya kawo abinci kala-kala aka ci akai warisa aka kunna Talabijin aka kalla, kawai Bawan Allah da ya shiga dakinsa sai yaga babu wayarsa kuma babu kudinsa Naira 20000. Ya kira daya daga cikinsu ya sanar masa abinda ya faru, yace tabbas shigowarku na shiga daki na aje wayar da kudin kuma idan banda ku babu wanda ya shigo, kuma gashi ku duka kuna nan. Ya tambayeshi yanzu ya zamu yi, kawai abokin ya fusata yace Wallahi sai anyi caje na rashin mutunci har under wear sai an duba. Anyi cajen kuwa an duba ko ina ajikin kowa amma ba'a ga kudin ba kuma ba'aga waya ba. Sai daga baya aka ga Sim din wayar a cikin Ban-daki, wanda ya dauka da yaga ba zasu satu ba sai ya zuba kudin da wayar cikin Shadda, amma da yake bandaki ne mai ruwa an tsamo wayar kudin kuwa ruwa ya tafi da wasu. Da aka bincika su goma kowa ya shiga ban-dakin.

Wadannan fa wai sune mutanan da ka kyautatawa. Allah ka karemu da mutuwar zuciya.

Yasir Ramadan Gwale 
30-07-2014

5 comments:

  1. Ina Amanda KARIPETRA zaune a USA, i sun a fama da herpes, domin shekaru masu yawa, tsawon 7years, ba tare da magani. a kan daya aminci rana i ga wani labarin a kan internet aka mace yi magana game da likita ISE kuma yadda wannan likita warke ta har abada daga cutar HIV / AIDs.I gaya masa na rashin lafiya. Wannan grate mutum warke ta herpes kamuwa da cuta cutar. Ya aiko ni ganye magani wanda ya warkar da ni gaba daya .Email shi @ ISESPIRITUALSPELLTEMPLE@GMAIL.COM ... Yau I`m rai da farin ciki da kuma free daga herpes. Ina da gama kan tuna cewa babu wani magani, shi ne mai shi da kuma kafa ISE ganye BINCIKE Centre [IHRC] Dr .ISE sun magani domin HIV, Zika, HPV, fuka, ciwon sukari, syphilis, low maniyyi count, da ciwon daji , hauka, hepatitis, kwayoyin da parasitic kamuwa da cuta da kuma sauran related kwayar cutar. Yana da kashe 15 shekara ta a aikatawa spiritualism, tuntuba, ta yin amfani da ganye da kuma ruhaniya wajen warkar da rashin lafiya a duk faɗin duniya. Babban dalilin da nake rubuto wannan shaida ne sanar da dukan duniya game da manyan ayyuka, kuma shĩ ne mai ganye Doctor wanda zai iya warkar da m cututtuka. Shi ne kuma mai girma sihiri Caster ina da ba ga wani Doctor haka m kamar wannan grate mutum, ya na da ajiye yawa rayuwa. Za ka iya tuntuɓar shi via; ISESPIRITUALSPELLTEMPLE@GMAIL.COM ... 0r +1954621192

    ReplyDelete
  2. Ina Amanda KARIPETRA zaune a USA, i sun a fama da herpes, domin shekaru masu yawa, tsawon 7years, ba tare da magani. a kan daya aminci rana i ga wani labarin a kan internet aka mace yi magana game da likita ISE kuma yadda wannan likita warke ta har abada daga cutar HIV / AIDs.I gaya masa na rashin lafiya. Wannan grate mutum warke ta herpes kamuwa da cuta cutar. Ya aiko ni ganye magani wanda ya warkar da ni gaba daya .Email shi @ ISESPIRITUALSPELLTEMPLE@GMAIL.COM ... Yau I`m rai da farin ciki da kuma free daga herpes. Ina da gama kan tuna cewa babu wani magani, shi ne mai shi da kuma kafa ISE ganye BINCIKE Centre [IHRC] Dr .ISE sun magani domin HIV, Zika, HPV, fuka, ciwon sukari, syphilis, low maniyyi count, da ciwon daji , hauka, hepatitis, kwayoyin da parasitic kamuwa da cuta da kuma sauran related kwayar cutar. Yana da kashe 15 shekara ta a aikatawa spiritualism, tuntuba, ta yin amfani da ganye da kuma ruhaniya wajen warkar da rashin lafiya a duk faɗin duniya. Babban dalilin da nake rubuto wannan shaida ne sanar da dukan duniya game da manyan ayyuka, kuma shĩ ne mai ganye Doctor wanda zai iya warkar da m cututtuka. Shi ne kuma mai girma sihiri Caster ina da ba ga wani Doctor haka m kamar wannan grate mutum, ya na da ajiye yawa rayuwa. Za ka iya tuntuɓar shi via; ISESPIRITUALSPELLTEMPLE@GMAIL.COM ... 0r +1954621192

    ReplyDelete
  3. The doctors said Herpes virus do not have medical cure because the virus is capable of hiding within the human cells, it remains protected from your immune system. Herpes isn’t a special virus – your immune system has the tools to fight it back. But because it is able to lay dormant in protected cells, your immune system is unable to remove it from your body,But with strong reactive herbal medication is capable of getting rid of the virus gradually and totally from your body without damaging any of your cells,natural herbs kills the virus totally not just reducing the out break. Get natural herbs cure Email DR. VOODOO at voodoospelltemple66@gmail.com Add Dr voodoo on whatsApp +2348140120719

    ReplyDelete
  4. Hello everyone, I want to say a special thanks to Dr Idedia. for helping me get cured from herpes infection 2020, I contacted him base on the testimonies I saw about him on the internet I was diagnosed of HERPES INFECTION i have tried all I can to get cured but all to know avail, until i saw a post in a health forum about a herbal man who prepare herbal medication to cure all kind of diseases including HERPES INFECTION, at first i doubted if it was real but decided to give it a try I was cured by his herbal medicine and natural herbs, kindly contact him today through his email: dr.idediatraditionalhealinghome@gmail.com or text/call: +2349126592869

    He’s waiting to help you.

    HE ALSO SPECIALIZE IN THE FOLLOWING Illness;

    If you have any sickness like : H I V/AIDS , CANCER , HERPES 1 or 2 , GENITAL WARTS (HPV), and Hepatitis B. Trichomoniasis Gonorrhea, Epilepsy, and Syphilis.

    ReplyDelete
  5. Powerful Herbal treatment is 100% guaranteed for HSV cure, the reason why most people are finding it difficult to cure HSV 1 or 2 is because they believe in medical reports, drugs and medical treatments which are not helpful to cure HSV and haven't proved any sign of helping. Natural roots/herbs are the best remedy which can easily eradicate herpes forever. I never believed it until I was helped and cured of my 16 months genital herpes with natural herbal medicines from Dr AKHIGBE. Where other medical prescribed drugs and treatments failed, Dr AKHIGBE natural herbs helped save me from Genital herpes permanently and I’m so grateful for this. You can also get help from this great and powerful African Herbalist Dr AKHIGBE by reaching hiS email Drakhigbeherbalhome5@gmail.com or WhatsApp +2349021374574, he also cure DIABETES, ALS, HPV, FIBROID, HIV, and HEPATITIS A,B,C.

    ReplyDelete