IRAN:
Lallai akwai sharri mai yawan gaske, wajen daukan yaranmu a kaisu Iran
domin yin karatu, wallahi mun gwammace a kaisu ko wacce kasa daga cikin
kasashen Turai akan su je Iran. Lallai iyayan yara su sani babu wani
alheri da yake tattare da zuwa Iran karatu ga Dan Musulmi. Iyaye zasu
kasance abin tambaya ranar gobe kiyama akan abinda aka basu kiwo ('ya
'ysansu), Wajibinmu ne mu tsaya kai da fata wajen ganin ba'a canza
yaranmu Aqeedah ta Musulunci zuwa wani abu daban ba. Shi'anci ba
Musulunci bane.
No comments:
Post a Comment