BAKI
BIYU: Abinda yake faruwa Ghazza na aikin Ta'addanci da zalinci da tauye
'yancin Bil-Adama da Israela ta ke yi, Amerika ta goyi bayansa tare da
cewa Israela na da ikon kare kanta daga 'yan "ta'adda" a cewarsu. Amma
kuma Amerikar da kanta na cewa Russia na taka 'yancin Bil-Adama yayin da
ta ke nuna goyan baya ga 'yan ta 'bare a Crimea na kasar Ukrain. Indai
abinda Russia ta yi ba daidai bane ko sunansa tauye 'yanci,to na tabbata
abinda Israela ke yi a Ghazza shi yafi zama rashin daidai da tauye
'yanci.
YASIR RAMADAN GWALE
29-07-2014
YASIR RAMADAN GWALE
29-07-2014
No comments:
Post a Comment